Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 22:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bal'amu ya amsa wa Balak ya ce, “To, ai, ga shi, na zo yanzu! Ina da wani ikon yin wata magana ne? Maganar da Allah ya sa a bakina, ita zan faɗa, tilas.”

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:38 a cikin mahallin