Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 22:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji, sai ta kwanta a ƙafafun Bal'amu. Sai Bal'amu ya husata, ya bugi jakar da sandansa.

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:27 a cikin mahallin