Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya yi maciji na tagulla, ya sarƙafa shi a bisa dirka, idan kuwa maciji ya sari mutum, in ya dubi macijin tagullar, zai warke.

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:9 a cikin mahallin