Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can suka ci gaba da tafiya zuwa Biyer, wato rijiya wadda Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka tattara mutane wuri ɗaya, zan kuwa ba su ruwa.”

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:16 a cikin mahallin