Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa da Haruna suka bar taron jama'a, suka tafi ƙofar alfarwa ta sujada, suka fāɗi rubda ciki. Ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana a gare su.

Karanta cikakken babi L. Kid 20

gani L. Kid 20:6 a cikin mahallin