Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Musa da Haruna, “Tun da yake ba ku gaskata ni ba, ba ku kuwa ɗaukaka ni a idon Isra'ilawa ba, to, ba za ku kai taron jama'ar nan a ƙasar da na ba su ba.”

Karanta cikakken babi L. Kid 20

gani L. Kid 20:12 a cikin mahallin