Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan taron jama'ar Isra'ilawa suka zo jejin Zin a watan fari, suka sauka a Kadesh. A nan ne Maryamu ta rasu, a nan kuma aka binne ta.

Karanta cikakken babi L. Kid 20

gani L. Kid 20:1 a cikin mahallin