Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 2:33-34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. Amma kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa, ba a rubuta Lawiyawa haɗe da sauran Isra'ilawa ba.

34. Saboda haka Isra'ilawa suka yi dukan abin da Ubangiji ya umarci Musa. Kowa ya yi zango a ƙarƙashin tutarsa, kowa kuma ya yi tafiya cikin jerin kabilarsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 2