Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin da yake da tsarki shi zai tara tokar karsanar, ya ajiye a wuri mai tsabta a bayan zangon. Za a adana tokar domin jama'ar Isra'ila, za a riƙa zubawa a ruwa don tsarkakewar zunubi.

Karanta cikakken babi L. Kid 19

gani L. Kid 19:9 a cikin mahallin