Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 19:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wannan ita ce ka'ida wadda Ubangiji ya umarta. Ka faɗa wa Isra'ilawa su kawo maka jar karsana, marar lahani, wadda ba ta da wani aibi, wadda ba a taɓa aza mata karkiya ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 19

gani L. Kid 19:2 a cikin mahallin