Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kuwa za ta zama muku sanadin zunubi ba, in dai har kuka ɗaga mafi kyau duka. Ba za ku ɓata tsarkakakkun abubuwa na Isra'ilawa ba, don kada ku mutu.’ ”

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:32 a cikin mahallin