Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su taimake ku, su kuma yi dukan ayyukan alfarwa. Amma fa, ba za su kusaci kayayyakin Wuri Mai Tsarki, ko bagade ba, don kada su, har da ku, ku mutu.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:3 a cikin mahallin