Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka za ku miƙa hadaya ta ɗagawa ga Ubangiji daga cikin dukan zakar da kuke karɓa daga wurin Isra'ilawa. Daga ciki za ku ba da hadaya ta ɗagawa ga Ubangiji ta hannun Haruna, firist.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:28 a cikin mahallin