Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Duk hadayu na ɗagawa na tsarkakakkun abubuwan da Isra'ilawa suka miƙa wa Ubangiji, na ba ka, da kai da 'ya'yanka mata da maza a kowane lokaci. Wannan alkawarin gishiri ne na Ubangiji dominka da zuriyarka.”

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:19 a cikin mahallin