Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haihuwar fari ta saniya, ko ta tunkiya, ko ta akuya, ba za ka fanshe su ba, gama su halal ne. Sai kayayyafa jininsu a kan bagade, kitsensu kuma ka ƙone a kan bagaden ƙona hadayu, zai zama turare mai ƙanshi, mai daɗi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:17 a cikin mahallin