Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Har yanzu kuma duk sadakokin da Isra'ilawa suke bayarwa don hadaya ta ɗagawa da ta kaɗawa, na ba ka, kai da 'ya'yanka mata da maza, a kowane lokaci. Duk wanda yake da tsarki a gidanka zai iya ci.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:11 a cikin mahallin