Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya yi magana da Isra'ilawa. Sai dukan shugabanninsu suka ba shi sanda ɗaya ɗaya, sanda ɗaya daga kowane shugaba bisa ga gidajen kakanninsu, sanduna goma sha biyu ke nan. Sandan Haruna yana cikin sandunan.

Karanta cikakken babi L. Kid 17

gani L. Kid 17:6 a cikin mahallin