Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 16:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Haruna ya ɗauko farantin turaren, ya yi yadda Musa ya ce. Ya sheƙa a guje a tsakiyar taron jama'a. Amma an riga an fara annobar a cikin jama'a. Sai ya zuba turare, ya yi kafara domin jama'a.

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:47 a cikin mahallin