Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 16:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan farantan ƙona turaren sun zama tsarkakakku sa'ad da aka miƙa su a bagaden Ubangiji. Sai ka ɗauki farantan mutanen da suka yi zunubin da ya jawo, musu mutuwa, ka ƙera murfin bagade da su, gama an miƙa su a gaban Ubangiji, ta haka za su zama gargaɗi ga jama'ar Isra'ila.”

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:38 a cikin mahallin