Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 15:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

idan jama'a sun yi kuskure da rashin sani, sai su miƙa maraƙi don yin hadaya ta ƙonawa don a yi ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. Su kuma ba da hadaya ta gari, da hadaya ta sha tare da maraƙin bisa ga ka'idar. Za su kuma miƙa bunsuru ɗaya na yin hadaya don zunubi.

Karanta cikakken babi L. Kid 15

gani L. Kid 15:24 a cikin mahallin