Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 14:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bisa ga kwanakin nan arba'in da kuka leƙi asirin ƙasar, haka za ku ɗauki alhakin zunubanku shekara arba'in, gama kowane kwana a maimakon shekara yake. Ta haka za ku sani ban ji daɗin abin da kuka yi ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:34 a cikin mahallin