Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Ubangiji mai jinkirin fushi ne, mai yawan ƙauna, kana gafarta mugunta da laifi, amma ba za ka ƙyale mai laifi ba, gama kakan ɗora wa 'ya'ya alhakin muguntar iyaye, har tsara ta uku da ta huɗu.’

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:18 a cikin mahallin