Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 14:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kuwa faɗa wa mutanen wannan ƙasa, gama sun riga sun ji, kai, ya Ubangiji, kana cikin tsakiyar jama'ar nan wadda kake bayyana kanka gare ta fuska da fuska. Girgijenka kuma yana tsaye a kansu, kakan kuma yi musu jagora da al'amudin wuta.

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:14 a cikin mahallin