Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 13:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka suka kawo wa 'yan'uwansu, Isra'ilawa, mugun rahoton ƙasa wadda suka leƙi asirinta, suka ƙara da cewa, “Ƙasar da muka ratsa cikinta domin mu leƙi asirinta, tana cinye waɗanda suke zaune a cikinta, dukan mutane kuma da muka gani a cikinta ƙatti ne.

Karanta cikakken babi L. Kid 13

gani L. Kid 13:32 a cikin mahallin