Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 11:34-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

34. Don haka aka sa wa wurin suna Kibrot-hata'awa, wato makabarta, gama a can ne aka binne mutanen nan makwaɗaita.

35. Daga Kibrot-hata'awa mutanen suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.

Karanta cikakken babi L. Kid 11