Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai iska ta huro daga wurin Ubangiji, ta koro makware daga teku, ta bar su birjik kusa da zango, misalin nisan tafiyar yini guda ta kowace fuska. Tsayin tashinsu daga ƙasa misalin kamu biyu ne.

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:31 a cikin mahallin