Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 11:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Musa ya ce masa, “Kishi kake yi domina? Da ma jama'ar Ubangiji duka annabawa ne, har ma ya sa Ruhunsa a cikinsu!”

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:29 a cikin mahallin