Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya sauko cikin girgije, ya yi masa magana, ya kuma sa ruhun da yake kansa, ya zama a kan dattawan nan saba'in. Sa'ad da ruhun ya zauna a kansu sai suka yi annabci, amma daga wannan kuma ba su ƙara yi ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:25 a cikin mahallin