Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce wa Ubangiji, “Don me ka wahalar da bawanka? Me ya sa ban sami tagomashi a gare ka ba, da ka jibga wahalar dukan mutanen nan a kaina?

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:11 a cikin mahallin