Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ubangiji ya ji gunagunin da mutanen suke yi saboda wahalarsu, sai ya husata ƙwarai, wutarsa ta yi ta ci a cikinsu har ta ƙone wani gefe na zangon.

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:1 a cikin mahallin