Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tutar zangon mutanen Ifraimu ta tashi, ƙungiyoyinsu na biye. Shugaban rundunarsu Elishama ne, ɗan Ammihud.

Karanta cikakken babi L. Kid 10

gani L. Kid 10:22 a cikin mahallin