Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 10:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar murnarku, da lokacin ƙayyadaddun idodinku, da tsayawar watanninku, za ku busa kakakin a lokacin yin hadayunku na ƙonawa, da hadayunku na salama. Za su zama sanadin tunawa da ku a gaban Allahnku. Ni ne Ubangiji Allahnku.”

Karanta cikakken babi L. Kid 10

gani L. Kid 10:10 a cikin mahallin