Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 1:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A maimakon haka, sai ka sa Lawiyawa su zama masu lura da alfarwa ta sujada da kayayyakinta. Za su ɗauki alfarwar da kayayyakinta, su yi aikinta, a zango kuma sai su sauka kewaye da ita.

Karanta cikakken babi L. Kid 1

gani L. Kid 1:50 a cikin mahallin