Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka kuma kira dukan jama'a wuri ɗaya a ran ɗaya ga watan biyu. Dukan mutanen kuwa aka rubuta su bisa ga kabilansu da iyalansu, da kuma sunayen dukan mazaje masu shekara ashirin ko fi, duk aka ƙidaya su aka rubuta,

Karanta cikakken babi L. Kid 1

gani L. Kid 1:18 a cikin mahallin