Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta fari ga wata na biyu a shekara ta biyu bayan da Isra'ilawa suka bar Masar, Ubangiji ya yi magana da Musa a cikin alfarwa ta sujada a jejin Sinai. Ya ce,

Karanta cikakken babi L. Kid 1

gani L. Kid 1:1 a cikin mahallin