Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Musa ya ce wa Haruna, “Matsa kusa da bagaden, ka miƙa hadayarka don zunubi, da hadayarka ta ƙonawa, ka yi kafara don kanka da kuma don jama'a. Ka kuma kawo hadayar jama'a, ka yi kafara dominsu kamar yadda Ubangiji ya umarta.”

Karanta cikakken babi L. Fir 9

gani L. Fir 9:7 a cikin mahallin