Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa Haruna, “Kawo ɗan maraƙi marar lahani na yin hadaya don zunubi, da rago marar lahani don hadaya ta ƙonawa, ka miƙa su ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 9

gani L. Fir 9:2 a cikin mahallin