Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ya yanka bijima da rago don yin hadayun salama domin jama'ar. 'Ya'yansa maza suka miƙa masa jinin, sai ya yayyafa jinin a bisa bagaden da kewayensa.

Karanta cikakken babi L. Fir 9

gani L. Fir 9:18 a cikin mahallin