Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna kuma ya miƙa hadayar jama'a. Ya ɗauki bunsuru na yin hadaya don zunubi jama'ar, ya yanka, ya miƙa shi hadaya don zunubi kamar yadda aka yi da na farin.

Karanta cikakken babi L. Fir 9

gani L. Fir 9:15 a cikin mahallin