Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sa wa Haruna zilaika, ya ɗaura masa ɗamara, ya sa masa taguwa, ya kuma sa masa falmaran, ya ɗaura masa ɗamarar falmaran wadda aka yi mata saƙar gwaninta.

Karanta cikakken babi L. Fir 8

gani L. Fir 8:7 a cikin mahallin