Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 8:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za ku fita daga cikin alfarwa ta sujada ba har kwana bakwai, wato, sai kwanakin keɓewarku sun cika, gama keɓewarku za ta ɗauki kwana bakwai.

Karanta cikakken babi L. Fir 8

gani L. Fir 8:33 a cikin mahallin