Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa kuma ya kawo 'ya'yan Haruna, maza, ya sa musu zilaiku, ya ɗaura musu ɗamaru, ya sa musu huluna kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 8

gani L. Fir 8:13 a cikin mahallin