Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane ɗa namiji cikin 'ya'yan Haruna zai iya ci daga cikin hadayun Ubangiji waɗanda akan yi da wuta. Wannan madawwamiyar doka ce cikin zamananku duka. Duk wanda ya taɓa hadayu zai tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Fir 6

gani L. Fir 6:18 a cikin mahallin