Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kuma idan mutum ya yi rantsuwa da garaje da bakinsa, cewa, zai yi mugunta, ko nagarta, ko kowace irin rantsuwa ta garaje da mutane sukan yi, to, laifi ya kama shi bayan da ya gane da rantsuwarsa.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:4 a cikin mahallin