Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum ya ci amana, ya kuwa yi laifi ba da gangan ba, a kan tsarkakakkun abubuwa na Ubangiji, sai ya kawo rago marar lahani daga garken tumaki ga Ubangiji saboda yin hadaya don laifinsa. Za a kimanta ragon da tamanin kuɗi bisa ga ma'aunin azurfar da ake aiki da shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:15 a cikin mahallin