Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan keɓaɓɓen firist ne ya yi zunubi, ya jawo wa jama'a laifi, sai ya ba da ɗan bijimi marar lahani ga Ubangiji don yin hadaya saboda zunubin da ya aikata.

Karanta cikakken babi L. Fir 4

gani L. Fir 4:3 a cikin mahallin