Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ɗibiya hannunsa a kan kan hadayarsa, ya yanka a gaban alfarwa ta sujada. 'Ya'yan Haruna, maza kuwa, za su yayyafa wa bagaden jinin kewaye da shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 3

gani L. Fir 3:8 a cikin mahallin