Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 27:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum ya keɓe gidansa ga Ubangiji, sai firist ya kimanta tamanin gidan daidai darajarsa, ko gidan mai tsada ne, ko mai araha ne. Yadda shi firist ya kimanta tamaninsa, haka zai zama.

Karanta cikakken babi L. Fir 27

gani L. Fir 27:14 a cikin mahallin