Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 26:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar, don kada ku zama bayinsu. Na karya ikonsu da yake danne ku, na bar ku ku yi tafiya a sake.”

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:13 a cikin mahallin