Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 25:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan shekarun sun ragu kaɗan kafin shekara ta hamsin ta murna, sai ya lasafta, ya biya don fansarsa bisa ga yawan shekarun.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:52 a cikin mahallin